Skip to main content

Yanda zakasamu free data batare da kosisiba awayar Android

Yadda Zaka Samu Free Data up2 750mb A Kowani Layi Ta Hanyar Amfani Da Wayar Android Dinka
.
Barkan mu da shan ruwa fatan Allah, Ya amshi i'badun mu ameen na musan man nazo muku da sabon garabasa daga gareni na
.
Wannan hanyar da zan baku indai kaga baka samu ba toh daga gare kane domin matuqar kabi zaka samu

Dafarko ka tabbatar Android dinka da akwai Gmail Account a kanta
Sannan kanada isasshen data da zaka sauko da wannan app din daga

.
Play-Store 
Saika shiga
👇👇
https://get.flaim.com/3f5c468912

Bayan ya bude saika danna
Got it
zaka 
ga alamar

Play_Store 

Daga nan sai kaika cikin

Playsore kawai saika yi

Install na wannan app din

Bayan ka kammala Download dinsa

Saika bude sa zaka ga sunce idan kayi

Complete registered 

Zasu baka  ₦500 wanda zaka ciresa a Data
.

Daga nan saika saka number ka ta

MTN, 9mobile, Glo, Airtel

Click ---- Get started

Daga nan Zai bude maka inda zaka sa

Number ka saika danna

----->> Get Verification

Daga nan zasu tura maka verification codes din

Amma kasani baya zuwa day wuri domain yakan dauki 10mins ko sama da hakan 

Sannan idan kaga sunce sun turama codes din saika tsaya a daidai wajen ka jira harsai sun turoma

Bayan codes din yazo kayi

Verified anan take

Datar ka zata shigo wayar ka
.

Ina fata zakuyi share wannan post domin wasu su amfana

Posted.....  <b> success sarshttps://free.facebook.com/l.php?u=https%3A%2F%2Fget.flaim.com%2F3f5c468912%3Ffbclid%3DIwAR096PdkRmmS9h5niFj6PFLHFVllM9NtqOa5XAbC5s_fUydm0RHWd-d_EVU&h=AT2nE62Py6YaMGWMdHGr2IUZWcpsAJhsnDxjnA7K2JqilHEztkq3Cf8pe7FjAELD2iIa1qrRkP912yruH4gM0tnWl-MDPGoVedAfkWhrfl_fxD1_J0HJC22SrkGQQ6rijFwj_97dmSimfB5Y_GPTJZpT7g

Comments

Popular posts from this blog